Kannywood

Rigima sabuwa! Jaruman Kannywood sunyi Kiraye da ayi Sulhu Tsakanin Nura M Inuwa Da Abdul Amart

Advertisment

Jaruman masana’antar kannywood aminu a dagash yayi rubutu na nuna alhili da kiraye ga manyan masana’antar kannywood da su shiga sulhu na rigimar manya abokan juna kuma aminai wato Nura M Inuwa da Abdul Amart mai kwashewa inda wata sabuwar rigima na kunnu kai a tsakaninsu masu kamfanin abnur entertainment

A yau dai majiyarmu hausaloaded ta samu wannan labarin daga shafunkan wadannan jarumai wanda wasu sunyi addu’a da yabo a garesu cewa sune abokai na Arziki domin kuwa sunyi kira da shiga a yi sulhu wanda daman dukkansu musulmai ne kuma a addininmu na musulunci sulhu alkhairi ne.

Ga abinda jaruman sunka wallafa a shafinsu na sada zumunta wato Instagram.

Gaskiya Ya Kamata Magabata Su Shiga Cikin Maganar Nan Kamar Yadda Aka Saba a Ko Wacce Rashin Fahimta a Kannywood Posted @withregram • @aminu_a_dagash Abnur Amintattun mutane biyu da duniya ta gamsu da nagartar amincinsu. Abdul & nura, bazamu bari din kakkiyar kwarya ta fashe ba, Kuma ace ta gagari dinki ba. Aminu Mannir k-eza said @abdulamart_mai_kwashewa @nura_m_inuwa”

Nasan mai karantawa zai so yaji ko yayi tambaya akan miya hada su rigima to yakai mai biye da mu,muma suna son amsar wannan tambaya amma haryanzu babu ita sai dai ku kasance da mu a koda yaushe domin kawo muku labarai masu inganci.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button