Hausa Series Fim
Kalli Shirin ALAQA Episode 13 ORG – Ali Nuhu Tv
Advertisment
Taƙaitaccen labarin shirin ALAQA gari na wayewa masu aikin hotel sun shigo gyaran daki suka tsinci wata baiwar Allah cikin wani hali, an shayar da ita sannan an mata fyade. Hakan ya saka kowa cikin rudani don babu kowa a dakin sai ita kadai sannan bata cikin hayyacinta balle ta yi wani bayani da zai nuna yadda ta tsinci kanta a wannan halin…..!
Wa ke da ALAQA da halin da yarinyar nan ya tsinci kanta?
Shirin ALAQA yana zuwa a duk ranar Juma’ah da misalin karfe 8:00pm na dare.
*Fyade
*Shaye Shaye
*Talauci
*Cin amana
*Fin karfi
*Cin Zarafi
*Yaudara
*Gabar cikin gida
Duk suna kunshe a ciki shirin Alaqa da ke zo muku duk sati.
I like this site for their efforts