Labarai
Yadda aka gudanar da kamun amarya a shagali Yusuf Buhari da Zahra Bayero
Advertisment
Wannan shine bidiyon yadda ankayi kamun shagalin bikin yar sarkin bichi Alh. Dr. Nasiru ado bayero zahra Nasiru ado bayero da dan mai girma shugana kasa Muhammad buhari Yusuf buhari a garin bichi da ke jahar kano.
Wanda za’a yi daurin aure gobe juma’a idan Allah ya kaimu ga bidiyon nan kasa ku kalla.