Labarai
Video : Bidiyon Hirar Sheika Zakzaky Da Manema Labarai A Yau Asabar, Wannan Shine Karo Na Farko Tun Bayan Kama Shi
Advertisment
‘Yan jarida: Yallabai Barka da yammaci.
Sheikh Zakzaky: Ya kuke.
‘Yan jarida: Za mu samu zantawa da kai?
Sheikh El-Zakzaky: Cikin raha yace, “za ku samu idan har na samu amincewa da yardar su”
Advertisment
‘Yan jarida: Ya kake ji yanzu?
Sheikh El-Zakzaky: Ina cikin yanayin lafiya, jami’an tsaro sun ba ni damar ganin likitana. Nagode Allah ina matukar samun sauki.
‘Yan jarida: Kana da wani abunda za ka kara?.
Sheikh El-Zakzaky: Ina muku godiya da irin addu’o’in da kuke yi mini.
‘Yan jarida: Mun gode yallabai.
Daga nan Sheik Zakzaky ya juya da godiya.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com