Kannywood
To Fah! Gwanda Maryam Yahaya ta mutu kodan a sami raguwar karuwai cewar wani matashi
Advertisment
Bayan yan kwanan da samun labarai na rashin lafiyar jaruma maryam yahaya wanda anka samu har tayi magana da cewa ta samu sauki alhamdulillahi.
Wanda nan take munga hotunan Ali baba agama lafiya yaje har gidansu dubata wanda kuma ta samu dibin mutane ne mata fatan alkhairi da samun lafiya wanda kwatsam sai ga wani matashin yaro mai suna Muddasir Ibrahim yayi wannan kalma marar dadi.
Ae fa nan kanka fara yi masa ruwan bama bamai na comments wanda duk zasu gansu da jinsu a cikin wannan faifan bidiyo da ke kasa.
https://youtu.be/oUhrgMudXB0