Uncategorized

Suleiman Mijin Baturiya Yayi Martani Ga Sheikh Abdallah Gadon Ƙaya

Advertisment

Ga abinda Wannan matashin yaron ya aikowa sheikhe Abdallah Gadon kaya

Nijeriya kenan! Watau a Nijeriya dokar Sharia Law akan talaka take aiki, amma banda ƴaƴan masu mulki.

Ina Jiran Sheikh Abdallah Gadon Ƙaya ya yi raddi akan wannan shigar ƴar gidan Mai Martaba, kamar yadda ya yi ta surutai akan Baturiyar da na aura”, Inji Suleiman Isah mijin Baturiyar Ƙasar Amurka.

Wanda hotunan zahra nasiru ado bayero da ya yada soshiyal midiya ne yasa Suleman wannan martani.

Advertisment






Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button