Labarai
Shin Kusan Mawakiyar Kudu D’ja Musulma ce? Kalli Bidiyo Tana Sallah
Advertisment
Bayanar bidiyon mawaki apro dija wanda take sallah ya baiwa mutane mamaki sosai wanda suke shakka ba musulma bace.
Sai kawai gashi an bayyana hotuna da bidiyo tana sallah sanya da hijab wanda ko kwanan baya ranar sallah babba tayi posting da ya daurewa mutane kai har mutane ke cemata yau an musulunta.

Duk dai sabon da mutum keyi ba’a shiga tsakanin bawa da ubangijinsa sai dai shi bawan yaji tsoronsa ya daina wannan aika aikar da yake yi.
Ga bidiyon nan ku kalla gani ya kori ji.
Ga hotunan kuma.









