Labarai
sautin murya Ashariyar da Bello Yabo yayiwa kishiyar yar’sa ya janyo cece kuce
Advertisment
Wani labari dake zuwa mana na cewa bello yabo ya kundumawa kishiyar yar’ sa ya saka mutane suna cece kuce akai.
Zakuji irin yadda malam yayi ashariya sosai kan lafuzan da anka fadi akan diyar sa da abun yayi tsauri sosai.
Bello yabo dai shahararren malami ne wanda ke zaune a garin sokoto da bazata taba yimasa abu yayi shiru ba kowa yasan da wannan.
Ayi saurare lafiya.



