Hausa Musics
[VIDEO] Auta Mg Boy – soyayya ce Ta Hadamu
Advertisment
Sabuwa wakar video da auta mg boy ya fitar tare da Tumba gwaska inda itama ta takama rawar gani a wannan waka.
Auta Mg boy da Tumba gwaska duk yan kasa daya ne ma’ana daga kasar jamhuriyyar Niger inda suke taka leda a Nigeria.
Wanda sunkayi wakar soyayya ce ta haɗu mu ta farko a cikin sababbin wakokinsa gata nan sai ku kalla.