Hausa Musics
[MUSIC] Auta Mg Boy – Zuciyata Da Taki
Advertisment


Auta Mg Boy Da sabuwa wakarsa mai suna ‘zuciyata da taki’ wanda itama wakar tayi dadi sosai.
Auta Mg Boy matashin mawaki wanda yayi suna wajen wakar ‘Baba ayi mini Aure ‘ shine yanzu yayi wata sabuwa waka mai suna zuciyata da taki.
Wanda zakuji kalamanta Soyayya a cikinta sai kuyi amfani da alamar Download mp3 dake kasa domin saukar da wakar.




