Hausa Musics
MUSIC: Prof. Muhammad Aliyu Bunza – Wakar Zanga zanga
Advertisment
Sabuwa waƙar zanga zanga da babban farfesan Aliyu Muhammad bunza da yake shashen hausa a jami’ar Usman danfodiyo da ke Sokoto ya rubuta.
Dalibinsa bello shehu alkanci ya rera wakar wanda tabbas wannan shine ake kira waka ko wake domin irin yadda anka tsara wakar dalla dalla.
Hausawa kance ba’a farfefsan banza wato daman waka tana ga malaman hausa wasu dai suna hawan kawura ne .
Zaku ji yadda farfesa bunza ya tsara kafiya da hikimomi a cikin wannan wakar zanga zanga ta shekarar 2024 da Farfesa ya rubuta.
Advertisment
Kuma kuyi Download da alamar download mp3 da ke kasa domin saukar da wakar.