Labarai
Kalli Zafaffan Hotunan ‘Pree-wedding pictures ‘Na Yusuf Buhari Da Zahra Bayero
Advertisment
Dan shugaban kasa Muhammad buhari kenan yusuf buhari tare da amarysa Gimbiya Zahra Nasiru ado bayero sarkin bichi.
Wanda zasu angwance 20/8/2021 wanda sunkayi hotunan kafin aure da shigar sarauta.
Ga hotunan nan kasa ku kalla.