Kannywood
Kalli ƙayatattun Kyautar Kek Da Ya samu A Tunawa da Ranar Haihuwarsa Jarumi Adam A zango
A jiyane tauraro fina-finan Hausa kuma mawaki, Adam A. Zango yayi murnar zagayowar ranar haihuwarshi inda ya cika shekaru 34, kamar yanda ya bayyana, ‘yan uwa da abokan arziki sun aika mishi da kyautuka dan tayashi murnar wannan rana.
Wadannan hotunan Kek ne da sauran kyautukan da aka baiwa Adamu dan taya shi murna.
Yace, yana fatan Allah ya bashi ikon ramawa wanda suka mishi wannan sha tara ta arziki.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com