Kannywood

Kalli Hotunan Bello muhammad Bello (BMB) Yana Murna Ranar Haihuwarsa Tare Da Babban Dan Wasan Nigeria “Onazi”

A yau alhamis 05//07/2018 ne jarumin bello muhammad bello wanda anka fi sani da bmb yake murna ranar haihuwarsa s binda bature ke cewa (birthday)  wanda a cikin hotunan tare da babban dan wasa nigeria wato super eagles mai suna onazi congratulation BMB.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button