Addini

Bidiyo : Gaskiya Akwai Matsala kudubi Yadda Munafika sunka Hana Su Sheikh Aminu Daurawa Ganin Buhari A Abuja

Wannan wani jabawabi da Sheikh Aminu Ibrahim daurawa ya fadi da bakinsa wanda abun takaici ne da ban haushi wanda da kiristan ne da ba’a haka fastoci ganinsa.
Amma abin takaici malamai masu bada shawara akan baiwa shugaban kasa shawara akan halin da ake ciki ma anhana wanda wannan babban bala’i ne.
Ga bidiyon nan kasa.
 Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button