AddiniLabarai

Yar Shekaru 12 Ta Samu Kyautar Dalleliyar Mota Kan Gasar Karatun Alkur’ani A Amurka (Hotuna)

Masha Allah tabarakallah  mun samu wani labari mai dadin fadi da wata yar uwa da ta samu nasara a gasar alkur’ani mai girma.
Wanda munka samu labarin daga zuma times wanda sunka wallafa kamar haka.

Sabrin Hassan ta yi nasara ne a karatun musabaka na izuhu 30 inda ta zo na daya
A ba da motar Toyota Highlander wadda kudinta ya kai dalar Amurka 40000 da takadar sheida a wani biki a garin Minneapolis da ke kasar Amurka.”

Ga hotuna motar da ta samu nan kasa ku kalla

Sabrin Hassan

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button