Kannywood

Adam A Zango da Abale sunyi gasar irga yawan Masoya Sakamakon Zai baku mamaki

Tabbas adam a zango shima duniya ce wanda ya nuna yanzu harka fim ya dawo wanda duk ya cancanta zai sanya shi a fim dinsa.
Sakamakon wannan gasar da sunkayi da jogodo ko ince abale sai ya baku matukar mamaki wanda Abale yanzu ya samu abin nan da turawa ke cewa Rising star of the moment.
Ga bidiyon nan a kasa ku sha kallo.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DOMIN SAMUN GARABASA