Hausa Musics
VIDEO: Sani Liya Liya – Arewa (Official Video)
Advertisment
Shahararren mawakin Hausar nan me rera wakokin barkwanci wato Sani Liya Liya ya saki faifan bidiyon wakar mai suna “Arewa”.
Kamfanin shirya fina-finai da wakokin barkwanci na 3SP International dake garin Jos ne ya dauki nauyin bidiyon.
Sannan kuma Abubakar S Shehu shine Director na wannan bidiyo.
Kalli faifan bidiyon daga kasa domin nishadi.