Addini
VIDEO : Sharhin Dr Sani Umar R/lemo Akan mukabalar da Ankayi Da Abduljabar
Advertisment
Wannan shine shirin da gidan talabijin na rahama tv sunka gabatar da dr Muhammad sani umar R/lemo wanda yayi sharhi akan mukabala da ankayi.
Zakuji yadda shehin malamin yayi bayyani akan yadda wannnan abu ya faru wanda shehin malamin babban masanin hadisi ne.
Ga bidiyon nan ku saurara kuji kuma in sha Allah zamu kawo muku download na video da audio zuwa anjima in sha Allah.