Addini
Bidiyo : Anzo Wajen!! Wannan Zazzafan Martani Da Malam Yayi Ya Tayarwa Da Mal Abduljabar Hankali
A cikin wannan bidiyo malam yayiwa Abduljabar kabara Zafaffan martani akan irin kalamai na batanci da cin mutunci ga Anas bin malik R.H wanda tabbas Abduljabar abubuwan nasa sunyi nisa sosai.
Wanda ya nuna cewa wai Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama yayi zina da wata mace a’uzubillahi wannan tabbas wani gurbatacciyar akida.
Ga bidiyon nan kasa.
https://youtu.be/DtW6yb3SfOc