Addini

Buhari yana kiran duk malamai domin aje ayi masa nasiha a fa’da masa kuskurensa duk Lokaci – Cewar Sheikh Kabiru gombe

Buhari yana kiran duk malamai domin aje ayi masa nasiha a fa’da masa kuskurensa duk Lokaci - Cewar Sheikh Kabiru gombeBuhari yana kiran duk malamai domin aje ayi masa nasiha a fa’da masa kuskurensa duk Lokaci
A wani faifan bidiyo dake yawo an hango sakataren Kungiyar Izalah Sheikh Kabiru Haruna Gombe yana bayyana irin damar da Shugaba Muhammadu Buhari ya Basu domin Zuwa fadarsa suyi masa wa’azi malamin yace duk Lokaci Buhari na basu dama domin su Zo har fadarsa a fada masa a Ina ne kuskuren sa yake
Malam yace haramun ne shugaba ya bada damar ayi masa nasiha ku nuna masa kura kurensa amma azo a zageshi bisa mambari.
Ga dai Cikakken bidiyon asha Kallo lafiya.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DOMIN SAMUN GARABASA