Kannywood

Mawaki Ne Yayi Tsafi Da Maryam Yahaya ~ inji Gaskiya Zallah

Subhanillahi wata sabuwa inji yan chacha wannan abu kuma da me yayi kama wani shafin Gaskiya zallah Tv a shafin instagram sun wallafa rubutu da cewa tabbas akwai abunda ke faruwa da jarumar kuma tsani.
Ga abinda sunka wallafa a shafin na instrlagram.
“ita maryam din tasan mai tayi tasan kuma ko waye yayi mata tsafin.
Masana’antar kannywood suna cikin wani matsakaicin hali,
Kwadayi da san abin duniya yasa wasu karnukan ‘yan siyasa sun shigo musu da tsafe-tsafe irin wanda ake a bollywood na luwadi, madigo, maita da shan jini mutane.
Bazan kama suna ba amma mawaki ne yayi tsafi da ita kuma tasan sunansa.”
Shafin ya kara da cewa :
Bana son nayi surutu da yawa amma su manyan kannywood sun san komai.
Allah ya bata lafiya.”


Wannan shine abinda shafin gaskiyya zallah sunka fadi game da rashin lafiya jaruma maryam yahaya.
Ku kasance da mu duk abinda a bayyani zakuji a wajenmu.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

One Comment

  1. Dan Allah mu daina yada jita jita, a junan mu, sbd Karya Bata da kyau, batada wani amfani sannan Kuma ita kanta Jarumar Allah ubangiji ya bata lfy mai amfani kuma taji tsoton Allah ta gyara halayenta ga ubangijinta.
    Daga karshe matan kannywood da mazan sunji Tsoro Allah a duk inda suke.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button