Labarai

Babbar Magana, Lallai An Cuci Talakawan Nigeria

Daga Datti Assalafiy

Tsohon shugaban Kasa Obasanjo yace; “Kudaden da Atiku Abubakar ya sace kadai a lokacin da yake Mataimakina sun isa su ciyar da talakawa miliyan dari uku (300,000,000) na tsawon shekaru dari hudu (400yrs)” ~inji Obasanjo, a littafin sa da ya rubutu “My watch” shafi na 31.

Shin wai Atiku ya dawo da kudaden satan ne yasa Obasanjo yake goyon bayan sa a yanzu?
Ko dai akwai wata boyayya a zuciyar Obasanjo ta yanda zai mika shugabancin Nigeria ga inyamurai kamar yadda yayi alwashin hakan?

Sannan me yasa Atiku Abubakar bai yi karar Obasanjo a kotu ba idan ya tabbata bai saci kudin ba kamar yadda oganshi ya bayyana?

Yaa Allah Ka haramtawa ‘yan jari hujja mulkin Nigeria Amin summa Amin.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button