Hausa Series Fim
Kadan daga shirin LABARINA season 3 episode 3 na wannan satin
Tallar shirin labarina episode 3 kenan da za a saka a wannan jumaar da zata zo.
Wanda zamuga yadda ci gaban shirin zai kasance kamar yadda kuka sani an tsaya a inda sumayya taza je ta hadu da mahmud.
Wanda mahaifiyarta tace bazata je ba inkuma taje to bata yafe mata ba.
Wannan kadan ne daga cikin shirin da zaizo muku ku kasance damu akoda yaushe.