Kannywood
Kalli Hotunan Rahama Sadau Na Barka Da Sallah
Advertisment
Jaruma rahama sadau ta fara nunawa duniya tare da taya alummar musulmi murna sallah wanda wannan wanka shine na farko ma’ana day1.
Rahama Sadau yar kwalisa ce daman na wanka ko bata samu ba, ballanata yanzu.
[email protected]