Kannywood
Kalli Zafaffan Hotunan Rahama Sadau Na Murna Samun (2Million Followers) A Instagram
Advertisment
Wannan wasu zafaffan hotunan jaruma rahama sadau ne wanda tayi bayan ta zamo jaruma ta farko a cikin shirin fina finan hausa wanda take da mabiya a shafin ta na instagram milliyan biyu wanda duk itace mace ta farko a kannywood da ke da wannan tarihi.
Wanda tayi matuƙar jin dadin samun wadannan Mabiya.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com