Kannywood
Matar Ali jita ta shirya masa shagalin birthday Na Bazata
Advertisment
Matar shahararren mawaki Ali Isah Jita yau ne yake bukin ranar zagayowar haihuwarsa wanda yan uwansa jaruman kannywood da mawaka suna tayi shi murna.
Wanda ita kuma mai dakinsa ma’ana uwar ‘ya’yansa ta shirya masa gagarumin shagali wanda ya bashi mamaki.
A ɓan gare daya shi kuma malam ali na kwana casain yayi martani akan yan matan tiktok.
Kamar yadda zaku gani a cikin wannan bidiyo da ke kasa.


