Addini

BIDIYO : Tirƙashi Ashe Shehu Tijjani Da Shehu Ɗan Fodio Duk Ƴan Shi’a Ne- Inji Abduljabar kabara

Yanzu an bankado wata katobara da Abduljabar yayiwa Manyan malamai

Awajen shehu Tijjani da shehu Ɗan Fodio Khalifofin Manzon Allah 12 Ne Ba Hudu 4 Ba.
Wanann wani tsohuwar ajiya ce wanda ya dade yana yiwa manyan malamai da addinin zagon kasa.
Ga bidiyon nan sai ku saurara kuji
https://youtu.be/oCSKF5CeGJQ

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button