Kannywood

Ali Nuhu kadai zan iya aure duk kannywood ta fadi dalili – Jaruma Radeeya Jibril

Advertisment

A cikin shirin nishadi da gidan rediyo kanawa radio suna gabatarwa suna yiwa jaruma radeeya jibril kannywood tambaya wadda akan cewa.

Tambaya : fada muna mutum daya tak wanda zaki iya aure ba tare da ɓata lokacin ba kuma miye dalili?

Ali Nuhu kadai zan iya aure duk kannywood ta fadi dalili - Jaruma Radeeya Jibril
Ali Nuhu kadai zan iya aure duk kannywood ta fadi dalili – Jaruma Radeeya Jibril Hoto/Instagram/Radeeya jibril

To gaskiya dole sai na amsa wannan tambaya a dan chanzamin wannan tambaya tunda kace akwai wasu tambayoyin amsata dan Allah nidai ka canza min wata

Jaruma Radeeya Jibril ta ce jarumi Ali Nuhu kadai zata iya tsamewa ta aure shi a fadin kannywood saboda yadda ya kware wajan kulawa da iyalinsa.”

Advertisment

Wata tambaya da anka yiwa jarumar itace.

Shin zaki iya komawa gidan tsohon mijinki ki cigaba da zama idan kuma baki iya komawa miye dalili.?

” Gaskiya a yanzu bazan  iya komawa gidan tsohon mijina  ba, domin ko na koma ba zata iya zaunawa ba.”

Mai tambaya: miye alakarki da Ty shaba?

“Ty shaba dai kawuna ne kamar yadda kowa ya sani, ina girmama shi ina daraja shi kuma akwai kauna saboda kauna ce ke saka wani abu, amma tace babu kalma i love You“.

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button