Hausa Musics
AUDIO + VIDEO ~ Arewa Mu Farka ~ Gamayar mawakan Kannywood
Advertisment
A cikin wannan waka akwai jiga jigan mawakan Kannywood wanda suka haskaka sosai a cikin wannan wakar ga mawakan kamar haka:-
Arewa Mu Farka (feat. Nazifi Asnanic, Adam a Zango, Sadik Zazzabi, Nazir M Ahmed, Hamisu Breaker, Husaini Danko, Ado Gwanja, Dan Musa Gombe, Fresh Emire, Adamu Nagudu, Fati Nijar, el Mu’az Birniwa & Ibrahim Ibrahim da dai sauransu.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com