Labarai

Rawa da waka Da Yanmata keyi a gaban malamai ya jawo cece kuce

Rawa Da Yan Mata Keyi A Gaban Hotunan Manyan Malamai Da Sunan Suna Son Su Da Aure, Abun Ya Jawo Cece Kuce.
Wani Sabon Salo Da Yan Mata Musanman Masuyin Tiktok Su Fito Dashi Shine Su Tsaya A Gaban Manyan Malaman Musulunci Suyita Rawa Da Sunan Suna Son Aurensu. Lamarin Ya Tayar Da Qura.
Kalli Videon Nan Domin Ganin Abinda Sukeyi a manhajar tiktok wanda wannan ba wayewa bace.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DOMIN SAMUN GARABASA