Labarai
Bidiyo: Malamin nan Marar Tsoro! Sako Na Musamman Zuwa Ga Al’umma Game Da Arewa24
Advertisment
Wannan wani nasiha ce da malam yayi game da ta’asar da ake a talabijin arew24 tv wanda yana da kyau ka saura domin kula da yaranka.
Wanda nasan yawancin al’umma musulmi arewancin Najeriya ko in ce afirika masu amfani da harshen hausa zai so yaji wannan bayyani.
Ga bidiyon nan kasa.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com