Hausa Musics
MUSIC : Sani liya liya – Mayaudari
Sani Liya liya mawakin barkwanci da nishadi a yau ya sake zo muku da sabuwa wakarsa mai suna “mayaudari”.
Kalma mayaudari sananace ga malam bahaushe ba sai anyi masa dogon bayyani ba sai dai ku saurari nashi bayyani akan wannan mayaudari.
DOWNLOAD MP3