Kannywood

Ina Gab Da Dawowa Harkar Film- Maryam Abubakar Jan Kunne

Mallakar hoto Maryam Jan kunne

Tsohuwar fitacciyar jarumar fina-finan Hausa Maryam Abubakar ta bayyana cewa tana gad da dawowa harkar film.
Maryam Abubakar wacce aka fi sani da Maryam Jan Kunne ta bayyana hakan ne a cikin wata hira ta musanman da ta yi da sashen Hausa na BBC, wanda zaku iya kallon bidiyon ga ya nan.

“Eh ina da burin komawa harkar film, amma gaskiya ba kowanne film zan yi ba sai wanda zai faɗakar da al’umma, amma idan aka kawo mini labarin film na karanta na ga shirme ne gaskiya ba zan yi ba”
Jaruma Maryam Abubakar Jan Kunne ta yi fina-finai da yawa musamman tare da tsohon saurayinta Sani Danja irinsu: Jan Kunne, Adamsi, Jarumai da sauransu

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button