Kannywood
Bidiyo : Shin Ashiru Nagoma Ya Samu Lafiya Daga Haukacewa Da Yayi ?
Advertisment
Shafin talabijin na Kannywood exclusive sun zanta da shahararriyar marubucin nan Fauziyya D Suleman wanda daman gidauniyar su na dauki nauyi kai darakta ashiru nagoma asibiti.
Wanda ta shadawa Kannywood exclusive cewa tabbas ya samu sauki ba kamar da ba ,saboda yanzu har fira ake da shi wanda tace yana samun kulawa sosai sai dai yan film wasu na zuwa duba shi musamman ali nuhu yaje kuma ya kira gidauniyar inda sunka sheda zuwansa duba darakta din.
Ga Dai faifan bidiyo nan sai ku saurara kuji.