Kannywood
Bidiyo: Yadda Akabawa Wadanda Sukaci Gasar Rawa a Kannywood kyauta
Wannan shine bidiyo yadda anka ƙadamar da wadannan sunka ci gasar garkuwan matasa wanda ankayiwa Gwamnan kogi yahaya Bello wanda yake so ya fito takarar shugaban kasa a karkashin jam’iyyar ApC a shekarar 2023.
Zakuji cikakken bayyani duk a cikin wannan bidiyo.
https://youtu.be/1O7PpoQ9cDw