Kannywood

Maryam Malika Ta bayyana Matsayin Aurenta a Yayin cike Form din zama cikakkiyar Jaruma a Kannywood (Hotuna)

A kwana bayyan an samu rahoton cewa auren maryam malika ya mutu wanda jaridar rariya da mikiya sunka fara walafawa wanda har hausamini da Hausaloaded sun wallafa wannan maganar.
Sai mijinta ya fito yana karyata wannan batu inda yace aurensu na nan daram sai gashi katsam mun samu labari daga shafin jarumar ta wallafa zata fito cikin wani sabon film Mai dogon zango wanda kamfanin shareef studio ke gabatarwa wanda Abdul m shareef Mai wannan film mai dogon zango mai ” Da ace ba zuciya”.
 
 
 
Wanda shafin Hausaloaded ya kawo muku wannan labari sai gashi kuma yanzu kwatsa yau ta wallafa hotunan cike form wanda ya nuna cewa tabbas aurenta ya mutu inda wajen “status ” ta rubuta “single” ma’ana yanzu bata da aure.
Ga Hotunan tabbar da hakan nan.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button