Kannywood
Kalli Zafaffan Hotunan Ummi Rahab Na Kwalliyar sallah
Jaruma ummi Rahab Takwara Ummi ta sake wallafa hotunanta na murna sallah wanda kuma gaskiya hotunan sunyi kyau sosai kamar yadda zaku ga wanda ta samu yabo daga masoyanta da mabiyanta a dandalinta na sada zumunta.