Kannywood
Kalli Hotunan Rahama Sadau Na Kwaliyar Sallah
Wadannan hotuna sune hotunan rahama sadau da ta wallafa na farko a kafin nan gaba a sake san kamo muku wasu masu zafi.
Wanda a waɗannan hotuna sun samu kyakkyawan yabo ga masoyanta da mabiyanta a shafinta na sada zumunta.