Kannywood

RAWA DA WAKA A FIM: An Sa Sabuwar Doka A Kano

Advertisment

Hukumar Tace Fina-finai ta jihar Kano ta sa sabuwar doka GA masu shirya fina-finan Hausa.  Shugaban Hukumar Malam Isma’il Afakallahu ya shaidawa SARAUNIYA cewa, daga yanzu kowane wajen hada kida da waka (Studio) zai rika rufewa karfe 10:00 na dare.

Sannan sitidiyo ba wajen kwana ba ne don haka an hana kwana a ciki don kaucewa faruwar badala.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment






Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button