Labarai
Kalli Hotunan Dinner Modibbo Adam Dan shekara 23 Da Yayi wuff Da Yar shekara 45 Barr Jamila Babuba
Alhaji harda Dinner kai da ganin wannan waje kasan cewa dinner ma bata yaro bace wanda tabbas kudi manya ne.
Muna yiwa hon modibbo adam da yayi Wuff da wannan barr jamila Babuba fitacciyar yar siyasa fatan alkhairi Allah ya basu zama lafiya.
Anyi bukukuwa kala kala wanda tabbas wannan hajiya ta tara kudi sosai