Labarai

Aure Garkuwa ne : laylah Ali Othman tayi aure

Advertisment

Yanzun nan Laylah Ali Othman ta fitar da sanarwa cewa tayi aure a yau

Idan jama’a basu manta ba BBC Hausa sun taba hira da ita inda ta kalubalanci aure sakamakon wasu challenges da ta fuska a auren da tayi a baya

An tofa albarkacin baki akan kalaman nata, wasu suka zageta, wasun mu muka bata shawara

Aure Garkuwa ne : laylah Ali Othman tayi aure
Aure Garkuwa ne : laylah Ali Othman tayi aure

Daga karshe dai yau tayi aure, don haka duk wanda suka hau fahimtarta na kuskure akan aure ina fata zasuyi koyi da ita

Muna fatan Allah Ya basu zaman lafiya

Laylah ta fitar da sanarwa ne a shafinta na sada zumunta Instagram.

“Nayi aure yau kuyi mana addu’a”

Mutane sunyi wa laylah Othman martani a karkashin shashin martani

@realalinuhu cewa yake :

Allahu Akbar, Allah ya bada zaman lafiya

@aliartwork cewa yake :
CONGRATULATIONS MY SISTER ALLAH YA BAKU ZAMAN LAFIYA DA ZURI’A MAI ALBARKA.

@fauziyya d suleiman cew yake :

Masha Allah, Allah ya sanya alkairi

@yar_baka cewa take:

Masha Allah. Barakallahu lakuma wa baraka alaikuma wa jamaa bainakuma feeh khair. Allahumma barik feeh.

@zuzudarling2 cewa take :

Wow congratulations madam Allah ubangiji yasa albarka ya kawo zuria ta Gari I’m happy for my sister be blessed

Advertisment






Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button