Addini
Bidiyo: Ganduje Munji Shiru Dan Allah A Sanya Lokaci Zama Da Abduljabar ~ Sheikh Bello Yabo
Advertisment
Sheikh bello Yabo Sokoto yayi kira ga gwamna Ganduje da a sanya lokacin zama da Abduljabbar akan cin mutuncin da yayiwa fiyayyen halitta Annabi Muhammad s.a.w wanda anyi hakuri lokacin azumi ya gita.
To yanzu an sha ruwa amma munji shiru a cikin wannan bidiyo dai zakuji maganganu da malam yayi kan wannan zama.
https://youtu.be/lr0yC_2Jy5Q