Addini
Bidiyo: Kalli Bidiyo Sheikh Ya Tona Asirin Yadda Shehu Ibrahim Inyass Yake Bayyana A Lokacin Maulidinsa
Wannan wani bidiyo ne da munka samu daga shafin Youtube channel mai suna “arewarmu tv” sunka kawo akan sha’anin bayyanar Ibrahim inyass.
Wanda shehin malami ankayi masa tambaya kuma ya amsa wannan tambaya daga yan jarida.
Ga bidiyon nan kasa domin ji da gani wa idonka.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com