Kannywood
Bidiyo : Daga Karshe Bello Muhd Bello Ya shiga Rigimar Ummi Zee Zee Da Zaharadeen sani
Advertisment
Jarumi bello muhammad bello dan asalin jahar plateau state a garin jos, wanda kuma jarumi ne babba mai fada a ji a cikin masana’antar Kannywood.
Wanda yayi magana mai hikima akan rigimar tsohuwar Jaruma Ummi Zee Zee da Zaharadeen sani akan irin yadda bakin lokacin da anka damfareta wannan abubuwan sunka faru
Ga faifan bidiyon nan kasa ku kalla
https://youtu.be/saQ_yCISiUk


Ina fatan mallam zaharadden sani da malama ummi,za su yi hakuri kamar yarda a ka bukace su.