Labarai

N-Power Sun fitar Da Muhimmiyar sanarwa kan Batch C

Hukumar N-Power ta fitar da muhimmiyar sanarwa kan sabbin ma’aikatan da zata dauka na tsarin Batch C.
Ta baiwa wanda suka nemi aikin shawarar cewa su duba su saka cikakkun bayanansu a shafinta na nasims.gov.ng

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button