Labarai

#Wuff Wani Matashi Ya Shiga Soyayyar Wata Hajiya Wanda Har Tayi Martani Akan Maganarsa

Wani Matashi da bamu san sunansa ba ya yi magana kamar haka
Inasonta har cikin Zuciyata zanta posting har sai taga sakona I love you my Love”.
Shine ita kuma hajiya Jamila Ibrahim tayi masa martani kamar haka.
Ku gaya masa duk inda yake wai na Amince zan Aureshi basai yasa a nemoni ba …
Yazo da iyayensa da sadakin da abunda akeyi na aure
Musha ruwa lafiya“.
Wanda nan ta matashi tayi mata martani cewa.
Hauwa Abubakar Sai kace dagaske Allah bazaki iya aurenshi ba azumi kike kirantse
Sai ta mayar mata da martani kamar haka zaku gani a cikin hoton nan.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button