Hausa Musics
[MUSIC] Nazir Sarkin Waka – Allah Taimaki Pantami
A lokacin da mutane suke yiwa sheikh dr ali isah Pantami ruwan kalaman marar dadi daga yan kudu da kuma yan hassada shine muka kawo muku wakar babban mawakin nan nazir m Ahmad wanda aka fi sani da sarkin waka.
Wakar tayi iya waka alhaji sai ka saurari kaji Allah ya karemu na malaminmu amen.