Labarai
Bidiyo: Ina hada auren Ajanu da mutane ga duk mai so in ji Malam Ahmad k/Na’isa Mijin Aljana


Advertisment
Malam ahmad kofar na’isa dake jahar Kano yana cewa a cikin wannan bidiyo nashi shine sarkin Aljanu da sunka nada a nan Nigeria wanda idan an samu matsala tsakanin aljani da mutane shine ke sasantawa.
Wanda zakuji irin yadda abubuwan nasa akwai mamaki sosai amma ga bidiyon nan ku kalla.



