Labarai
Bidiyo : Ku kalli yadda wasu mata Marasa Tarbiyya Su Ka Doki Matar Ubansu
Daga fejin Fauziyya D suleiman na ci karo da wannan tashin hankalin, wasu Mata su biyu suka je gidan matar ubansu suka Mata dukan kawo wuka, Allah ya baiwa yar ta yar shekara Goma fasahar daukar video, domin sun kulle gidan sun hana su fita.
Wannan zalince ne da dabbanci, muna Kira ga jamian tsaro akan su Kamo wadannan yara marasa tarbiyya su hukuntasu.
Ga faifan bidiyon nan ku kalla.
Ku kasance damu in sha Allah zamu kawo muku musababbin wannan al’amari yadda ya faru.